AN SHAWARCI IYAYE DASU MAIDA HANKALI KAN KARATUN ADDINI YAYANSU

Hot Posts

Install Truenigeriamini On Your Phone
6/recent/ticker-posts

AN SHAWARCI IYAYE DASU MAIDA HANKALI KAN KARATUN ADDINI YAYANSU


An shawarci iyaye dasu maida hankali kan karatun addinin  yayansu dan kaucema gurbatar yara a nan gaba.


malamin addinin islama a zaria malam shuaibu saluhu yayi wannan kiran asailin da yake tsokaci akan kalubalan da ake samu a bangaren karatun addinin musamma karatun al'qurani mai girma.


malam shuaibu saluhu zaria yakarada cewar gwamnati tanada gudun mawar da zata bayar wajen farfado da da makarantun addini sai yayi kira ga masu hannu da shuni dasu tagazawa wannan bangaren.


malamin addinin ya kara dacewar sun koyar da yara sama da dari al'qurani a dan karamin lokacin hutu da aka samu, kuma zasu cigaba da wannan kokari dan farfado da darjar ilimi.


Khadija Murtala Ibrahim

Khadijan malama

 

Post a Comment

0 Comments